WATASHIDA Ta faru ta kare, NAKOWA Ya gano maboyar
danhausa1_ Ta faru ta kare, NAKOWA Ya gano maboyar Zarah GOBE Akwai kallo a cikin Kasaitacceen Fim din WATA SHIDA Episode 11, zai zo muku misalin karfe 8pm a Babbar Tashar mu ta YouTube MURYAR HAUSA TV da kuma 9pm a tashar Talabijin ta ALGAITA TV.
