Kina son haƙoranki su yi fari su ɗauki ido?
Idan kina son haƙoranki su fito fes cikin sauƙi Idan haƙoranki sun yi yellow ko sun rasa haske, ga wani haɗin na gida da mata da yawa suke amfani da shi domin taimakawa haƙora su fito fes da kyau
Yanzu Tsakanina Daku Liking Ɗin Ma Sai Na Roƙeku Kamar Ba’a Tare
Ku dai Bakwayina Ne 😭😭😭 Don ALLAH Kada Ki wuce Batare da Kin Danna Min Liking 👍 Ba
Inason Ku Gigita Ni Da Ruwan Liking…. 💃
