ππππππππππ
Masana’antar Kannywood ta daΙe tana fuskantar Ζalubale daga cikin gida da kuma waje, waΙanda sukan yi cikas ga harkokinta, har wasu lokutan takan tsaya cak.
Amma daga cikin manyan Ζalubalen da suka Ιaga hankali masana’antar akwai rigingimun ciki, musamman tsakanin hukumar tace fina-finai – wadda a baya-bayan nan take ΖarΖashin shugabancin Ιan fim – da wasu jarumai.
A zamanin tsohon gwamnan jihar Kano, Malam Ibrahim Shekarau ne aka ΖirΖiri hukumar tace fina-finai domin sanya ido kan yadda masana’antar take gudanar da harkokinta, musamman fina-finai da bidiyo.
A zamanin, da Malam Abubakar Rabo ke shugabantar hukumar, an yi ta kai ruwa-rana tare da kiraye-kiraye daga masana’antar da a mayar da shugabancin hukumar a ΖarΖashin kulawar Ζ΄ayan masana’antar.Sai dai daga zamanin Isma’ila Na’Abba Afakallah zuwa yanzu da Abba El-Mustapha yake shugabantar hukumar, an dakatar da Ζ΄an fim da mawaΖa da dama, ciki har da waΙanda aka tura gidan kaso.
An daΙe ana kallon dokoki na addini da al’ada a matsayin wasu daga cikin turakun da ke yin cikas ga cigaban masana’antar fim Ιin ta Kannywoon.
A yanzu da ake tattaunawa kan dakatar da jaruma Amina Uba da Adam Garba, BBC ta yi duba shin ko dakatarwar na tasiri wajen gyara Ιabi’un Ζ΄an masana’antar?
KannywoodAsalin hoton,Amina Uba Hassan/Adam Garba/FB
Shin dakatarwar na tasiri?
Dr Muhsin Ibrahim malami ne a Jami’ar Cologne da ke Jamus, ya ce ayyukan hukumar tace fina-finan za su yi tasirin da ake buΖata ne kawai idan ta samu haΙin kan masu ruwa da tsaki a masana’antar
DOMIN SAMIN NISHADIπ
.WWW.VIRALVIDEO.COM.NG
